Related Groups
ZAUREN ADDEENU ANNASIHAH
Assalamu alaikum wa-rahmatullahZauren Addìnu Annasìhah zaure ne da aka samar da shi domin yaɗa karatuka na audio da vedio, da rubuce-rubucen da suka shafi addinin musulunci. Fatan mu shi ne, al'umma su shiryu, kuma mu tsira tare ranar gobe ƙiyama.
Members: 607
Zauren Shehu Ɗanfoiyo Hubbare
An kafa wannan Majmua ne a cikin Hubbaren Shehu Danfodio dake garin Sokoto, Domin Gudanar da Darussan Lettafan Su Mujaddid, A cikin Zauren Mujaddidi, wanda A cikin sa ne ya yi koyarwar sa, Ya Karantar da Al-ummah Addinin Musulunci.Wannan Shafi Zai Kawo
Members: 239